IQNA - Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya bayyana cewa, gwagwarmayar al’ummar kasar Lebanon na nan da karfinta, duk da asarorin da ta yi da kuma sadaukarwa.
Lambar Labari: 3492885 Ranar Watsawa : 2025/03/10
IQNA - Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Na’im Kasim ya gana da ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi da kuma shugaban majalisa r dokokin kasar Iran Muhammad Qalibaf.
Lambar Labari: 3492814 Ranar Watsawa : 2025/02/27
Tehran (IQNA) Ministan al’adu da shiryarwar Musulunci ya bayyana cewa: Shawarata ita ce a gudanar da wannan baje kolin kur’ani a kai tsaye
Lambar Labari: 3487182 Ranar Watsawa : 2022/04/17
Tehran (IQnA) An fitar da wani dan mjalisa musulmi saboda saka tufafin musulunci a kasar Zambia
Lambar Labari: 3486695 Ranar Watsawa : 2021/12/17